ha_psa_tq_l2/22/11.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake rokan Allah yayi masa?",
"body": "Yana rokan Allah kar yayi nesa da shi domin damuwa na kusa kuma babu wani mai taimako."
},
{
"title": "Mene ne ya kewaye Dauda kamar zaki mai ruri?",
"body": "Bajimai masu yawa na Bashan sun kewaye shi kuma sun bude bakinsu da girma gaba da shi."
}
]