ha_psa_tq_l2/147/04.txt

10 lines
239 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi da taurarin bayan da ƙidiyasu?",
"body": "Yahweh yana ƙidiyan taurari kuma ya ba dukkansu sunaye."
},
{
"title": "Yahweh girman sanin Ubangiji?",
"body": "Saninsa ya zarce gaban aunawa."
}
]