ha_psa_tq_l2/147/02.txt

6 lines
155 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ne Yahweh ya taimaki mabiyansa?",
"body": "Yahweh ya taimaka sake gina Yerusalem, sake tattaro warwatsatsun mutanen Isra'ila."
}
]