ha_psa_tq_l2/137/03.txt

6 lines
191 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne waɗanda suka bautar dasu sun umurta da kamammun su raira?",
"body": "Waɗanda suka bautar dasu sun umurta su suyi farinciki kuma su raira waƙoƙin Sihiyona."
}
]