ha_psa_tq_l2/131/01.txt

6 lines
147 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya ne Dauda ya kamanta zuciyarsa da idanunsa?",
"body": "Zuciyarsa ba tayi fahariya ba kuma idanunsa ba suyi girman kai."
}
]