|
[
|
|
{
|
|
"title": "Zuwa ga wane ne marubuci ya ɗaga idanunsa?",
|
|
"body": "Marubuci ya ɗaga idonsa ga wanda yake bisa kursiyi a sammai."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Har yaushe ne idanun mutane na duban Yahweh Allahnsu?",
|
|
"body": "Suna duban Yahweh har sai ya nuna masu jinƙai."
|
|
}
|
|
] |