|
[
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Yahweh yakan yi wa dukkan waɗanda aka tsanantawa?",
|
|
"body": "Yahweh yakan yi abin dake da adalci ga duk waɗanda aka tsanantawa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Yahweh ya sanar wa zuriyar Isra'ila?",
|
|
"body": "Ya sanar da ayyukansa ga zuriyar Isra'ila."
|
|
}
|
|
] |