ha_psa_tq_l2/79/12.txt

6 lines
136 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Asaf yace Isra'ila sun zama wa Allah?",
"body": "Yace su mutanen Allah ne kuma tumakin makiyayar Allah."
}
]