ha_psa_tq_l2/79/06.txt

6 lines
220 B
Plaintext

[
{
"title": "A kan wane ne Asaf ya roƙa Allah ya zub da fushinsa?",
"body": "Ya roƙi Allah ya zubo da fushinsa kan al'umman da basu san sunan Allah ba kuma da bisa mulkokin da basu kira bisa sunan Allah ba."
}
]