[
{
"title": "Yaya sarkin yake kula da mabuƙata da matalauta?",
"body": "Ya ji tausayin mabuƙata da matalauta, ya kuma ceci ran mabuƙata."
}
]