|
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda ya ji da Allah yayi magana?",
|
|
"body": "Dauda yaji cewa iko na Allah ne."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ma wanene alƙawarin aminci take?",
|
|
"body": "Ubangiji a gare ka alƙawarin gaskiya yake. Gama kana ramawa kowanne mutum bisa ga abin da ya yi."
|
|
}
|
|
] |