|
[
|
|
{
|
|
"title": "Don menene Dauda ya roƙi Allah yayi masa jinkai?",
|
|
"body": "Ya roƙi Allah yayi masa jinkai domin wani naso ya haɗiyeshi. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yaushe ne maƙiyan dauda na so su haɗiyeshi?",
|
|
"body": "Maƙiyan Dauda na so su haɗiyeshi dukkan yini."
|
|
}
|
|
] |