[
{
"title": "Menene Dauda yake roƙon Ubangiji yayi da maƙiyan sa?",
"body": "Ya roƙi Ubangiji ya hallaka su, kuma ya ruɗa harsunansu."
}
]