|
[
|
|
{
|
|
"title": "Ina ne marubuci ya ce zai cika alƙawaraisa ga Yahweh?",
|
|
"body": "Zai cika alƙawaraisa a gaban dukkan mutanensa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne abu mai daraja a gaban Yahweh?",
|
|
"body": "Abu mai daraja a gaban Yahweh shi ne mutuwar tsarkakansa."
|
|
}
|
|
] |