ha_psa_tq_l2/79/01.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru da băƙin al'ummai sun zo cikin Isra'ila?",
"body": "Sun kazantar da haikalinka maitsarki; sun maida Yerusalem ta zama tsibin kangaye."
}
]