ha_psa_tq_l2/118/01.txt

6 lines
226 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne dalilai biyu da marubuci ya ce mutane zasu bayar da godiya ga Yahweh? [118:1]",
"body": "Zasu bayar da godiya ga Yahweh domin shi nagari ne kuma domin alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada."
}
]