ha_psa_tq_l2/07/05.txt

6 lines
234 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace Yahweh yayi masa idan Dauda baya fadan gaskiya?",
"body": "Dauda yace Yahweh ya bar makiyan shi su nemi ransa har su kama shu, bari su take rayeyyen jikinsa, kuma su bar shi da kunya a kura."
}
]