ha_psa_tq_l2/77/01.txt

6 lines
141 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Asaf yayi a ranar matsalarsa?",
"body": "Ya nemi Ubangiji, yayi addu'a dukkan dare, kuma ya miƙa hannuwansa."
}
]