ha_psa_tq_l2/37/18.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Yahweh zai tanada wa marasa abin zargi?",
"body": "Marasa abin zargi ba za su sha kunya ba lokacin masifa, za su isasshen abin ci, gädonsu zai kasance har abada."
}
]