ha_psa_tq_l2/89/46.txt

10 lines
375 B
Plaintext

[
{
"title": "menene marubucin ya tambayi Yahweh a kan fushinsa?",
"body": "ya tambayi yar yaushe Yahweh zai ɓoye kansa kuma fushinsa yayi ta ƙuna kamar wuta"
},
{
"title": "menene marubuci ya tambayi Yahweh yayi tunani a kai?",
"body": "yace wa Yahweh yayi tunani a kan kankantar lokacinsa kuma kuma rashin amfanin yadda Yahweh ya hallici dukkan mutane"
}
]