ha_psa_tq_l2/84/01.txt

14 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene marubucin yace game da wurin da Yahweh mai runduna zai zauna?",
"body": "Yace wurin da Yahweh mai runduna zai zauna kyakkyawa ne."
},
{
"title": "Menene marubucin yake marmari?",
"body": "Yane marmarin harabun Yahweh."
},
{
"title": "Ga wanene zuciya da dukkan koman marubucin ke kira?",
"body": "Zuciyata da dukkan kome nawa ya kira ga Allah mai rai."
}
]