ha_psa_tq_l2/75/09.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Asaf ya yabi Allahn Yakubu?",
"body": "Zai ci gaba da faɗin abin da Allah yayi kuma yayi waƙar yabo."
},
{
"title": "Mene ne Allah yace zai yi da ƙahonnan mugaye da masu adalci?",
"body": "Zai yanke ƙahonnan mugaye kuma ya ɗaga ƙahon masu adalci da ɗaukaka."
}
]