ha_psa_tq_l2/75/01.txt

10 lines
251 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne mutanen su na godiya?",
"body": "Su na godiya domin Allah ya bayyana fuskarsa."
},
{
"title": "Mene ne Allah zai yi a lokacin da ya ƙebe?",
"body": "Zai yi shari'an gaskiya, kuma zai ƙafa ginshiƙan duniya."
}
]