ha_psa_tq_l2/49/01.txt

6 lines
207 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubucin yace to ji kuma su kasa kunne?",
"body": "Yace wa dukkan mutanen su ji, kuma dukkanku mazaunan duniya, ƙanana da manya, masu arziki da matalauta dukka, ku kasa kunne."
}
]