ha_psa_tq_l2/119/111.txt

6 lines
209 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubuci ya nemi a matsayin gãdonsa har abada da kuma murnar zuciyarsa?",
"body": "Ya nemi alƙawaran dokokin Yahweh a matsayin gãdonsa har abada, don su ne murnar zuciyarsa."
}
]