ha_psa_tq_l2/51/10.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah ya sa ya kuma canja a cikin sa?",
"body": "Ya roƙi Allah ya sa massa zuciyar tsabta, ya kuma kullum yayi abin da ke dai-dai."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah kada yayi masa?",
"body": "Ya roƙi Allah kada ya kore shi daga fuskar sa, kuma kada ya ɗauke Ruhunsa mai Tsarki daga gare shi."
}
]