ha_psa_tq_l2/51/07.txt

6 lines
203 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Allah yayi masa don ya tsarkake shi?",
"body": "Ya roƙi Allah ya tsarkake shi da abin tsarkakewa domin inyi tsabta, kuma ya wanke shi fari kamar auduga."
}
]