ha_psa_tq_l2/69/26.txt

6 lines
146 B
Plaintext

[
{
"title": "Da mene ne Dauda yake so Yahweh ya zargi maƙiyansa?",
"body": "Yana so Yahweh ya zarge su da aikata zunubi a kan zunubi."
}
]