ha_psa_tq_l2/69/24.txt

6 lines
158 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake so ya faru da wurin maƙiyansa?",
"body": "Yana son wurin zamansu ya zama kufai; kada kowa ya zauna a rumfunansu."
}
]