|
[
|
|
{
|
|
"title": "Mene ne Dauda yake so ya zo daga Sihiyona?",
|
|
"body": "Dauda yana son ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yaushe Yakubu zai yi murna kuma Isra'ila su yi farinciki?",
|
|
"body": "Sa'ad da Yahweh ya dawo da mutanensa daga bauta."
|
|
}
|
|
] |