ha_psa_tq_l2/105/07.txt

6 lines
193 B
Plaintext

[
{
"title": "Har zuwa yaushe ne marubuci ya ce Allah yana ajiye magnarsa da ya umarta?",
"body": "Marubuci ya ce haka Allah yana ajiye maganarsa da ya umarta domin dubun tsararraki."
}
]