ha_psa_tq_l2/43/05.txt

6 lines
200 B
Plaintext

[
{
"title": "Don menene ruhun maruɓucin ba za ya karaya ba ko yayi shuru cikin shi ba?",
"body": "Begen ruhunsa na cikin Allah domin zai yi yabo wa Allah, wanda shine taimako da Allahnsa."
}
]