ha_psa_tq_l2/22/26.txt

10 lines
365 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanene zai ci, ya koshi, kuma ya yabi Yahweh?",
"body": "Tsanantacce zai ci, ya koshi kuma wadanda suka nemi Yahweh zasu yabe shi."
},
{
"title": "Menene dukkan mazamnan duniya kuma dukkan iyalan al'ummai za su yi?",
"body": "Dukkan mazamnan duniya zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh kuma dukkan iyalan al'ummai zasu durkusa a gabanka."
}
]