10 lines
405 B
Plaintext
10 lines
405 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda zai furta ga 'yan'umarsa kuma ina ne zai yabi Yahweh?",
|
|
"body": "Zai furta sunar Yahweh ga yan'uwarsa kuma ya yabi shi a tsakiyar taruwar jama'a"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wanene zai yabi, girmama, kuma ya tsaya cikin tsoron Yahweh?",
|
|
"body": "Dukkan wadanda ke tsoron Yahweh, dukkan zuriyar Yakubu, kuma da dukkan Isra'ila su yabi, girmama, kuma su tsaya cikin tsoron sa."
|
|
}
|
|
] |