10 lines
327 B
Plaintext
10 lines
327 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda yake rokan Allah yayi masa?",
|
|
"body": "Yana rokan Allah kar yayi nesa da shi domin damuwa na kusa kuma babu wani mai taimako."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene ya kewaye Dauda kamar zaki mai ruri?",
|
|
"body": "Bajimai masu yawa na Bashan sun kewaye shi kuma sun bude bakinsu da girma gaba da shi."
|
|
}
|
|
] |