[
{
"title": "Tun yaushe Dauda yake dogara ya Allah?",
"body": "Dauda ya dogara ga Yahweh sa'ad da yake shan nono wurin mahaifiyarsa kuma tun daga mahaifar mahaifiyarsa."
}
]