[
{
"title": "Menene zai faru idan Yahweh ya bada albarkansa mai ƙyau?",
"body": "Ƙasarsu zata bada amfanin gona."
},
"title": "Menene zai tafi kafin Yahweh kuma ya bada hanya wa sawayensa?",
"body": "Adalci zai tafi kafin Yahweh."
}
]