ha_psa_tq_l2/85/06.txt

10 lines
295 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene mutanen Allah za su yi idan Allah falkar sa su?",
"body": "Mutanen Allah za su yi farinciki."
},
{
"title": "Menene marubucin yake roƙon Allah ya nuna kuma ya ba wa mutanensa?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya nuna alƙawarinsa mai aminci kuma ya bada cetonsa."
}
]