ha_psa_tq_l2/85/03.txt

10 lines
251 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene Yahweh yayi da zafin fushinsa?",
"body": "Ya juya baya daga zafin fushinsa."
},
{
"title": "Menene marubucin ya roƙi Allah ya bari ya wuce?",
"body": "Ya roƙi Allah ya sa rashin jindaɗinsa da mutanensa ya wuce."
}
]