|
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Yahweh yayi domin arzikin Yakubu?",
|
|
"body": "Yahweh ya nuna wa ƙasarsa tagomashi kuma ya dawo da lafiya da arzikin Yakubu."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene Yahweh yayi a kan zunuban mutanensa?",
|
|
"body": "Ya yafe mutanensa kuma ya rufe zunubansu."
|
|
}
|
|
] |