ha_psa_tq_l2/136/01.txt

6 lines
190 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne ya kammata mutane su yi godiya ga Yahweh?",
"body": "Ya kammata suyi godiya gare shi domin shi nagari ne, kuma alƙawarin amincisa ya dawwama har abada."
}
]