ha_psa_tq_l2/47/08.txt

18 lines
460 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina Allah yake mulki?",
"body": "Yana mulki bisa dukkan al'ummai"
},
{
"title": "A ina Allah yake zaune?",
"body": "Yana zaune a tsattsarkan kursiyinsa"
},
{
"title": "A ina ne ya'yan sarakuna sun tattaru?",
"body": "Sun tattaru wurin mutanen Allah na Ibrahim"
},
{
"title": "Don menene ya'yan sarakuna sun tattaru wurin mutanen Ibrahim?",
"body": "Sun tattaru wurin mutanen Ibrahim domin yana da ɗaukaka mai girma"
}
]