ha_psa_tq_l2/90/11.txt

6 lines
200 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Musa ya roƙi Ubangiji ya koya wa 'yan Adam?",
"body": "Ya roƙi Ubangiji ne ya koya wa 'yan Adam yadda zasu yi la'akari da rayuwarsu, domin su yi rayuwa cikin hikima."
}
]