[
{
"title": "Wanene Dauda uace mai albarƙa ne?",
"body": "Mai albarka ne mutumin daka zaɓa ya zo ya zauna a kusa da kai a cikin harabarka; zaya gamsu da kyawawan abubuwan dake a gidanka, haikalinka mai tsarki."
}
]