ha_psa_tq_l2/65/01.txt

10 lines
240 B
Plaintext

[
{
"title": "Ma wanene Dauda yace za a ɗauki alwashinsu?",
"body": "Za a ɗauki alwashinsu ga Allah a Sihiyona."
},
{
"title": "Menene Dauda yace Allah zai yi a kan kurakuransu?",
"body": "Yace Allah zai yafe kurakuransu."
}
]