ha_psa_tq_l2/52/04.txt

10 lines
245 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene irin kalamai ne mutum mai karfe ke amfani da shi?",
"body": "Yana ƙaunar maganar da zata hallaka waɗansu."
},
{
"title": "Menene Allah zai yi wa mutum mai karfi?",
"body": "Allah zai hallaka shi har abada."
}
]