ha_psa_tq_l2/129/06.txt

6 lines
201 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne marubucin bai so waɗanda ke ratsawa su wuce kada su ce?",
"body": "Bai so su su ce \"Bari albarkar Yahweh ta kasance a kan ka; mun albarkace ka a cikin sunan Yahweh.\""
}
]