[
{
"title": "Menene maruɓucin yace ruhunsa yayi?",
"body": "Yace wa ruhunsa ya yi bege cikin Allah, gama zai yabi Allah domin taimakon fuskar Allah."
}
]