|
[
|
|
{
|
|
"title": "Menene Yahweh yake yi wa amintattu masu bin sa?",
|
|
"body": "Yahweh ya tsare amintattu amma yana säka wa masu girman kai."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Wanne sawara ne Dauda ke ba wa waɗanda sun dogara ga Yahweh?",
|
|
"body": "Yace masu ku ƙarfafa kuyi ƙarfi."
|
|
}
|
|
] |