10 lines
360 B
Plaintext
10 lines
360 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Daga ina ne Dauda ya roki Allah ya ƙubutar da shi?",
|
|
"body": "Ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga miyagu kuma daga waɗanda suke fafararsa."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Menene Dauda ya roƙi Allah ya yi wa bawansa?",
|
|
"body": "Dauda ya roƙi Allah ya sa fuskarsa ta haskaka a kan Dauda, kuma ya cece shi cikin amintaccen alƙawarin Yahweh."
|
|
}
|
|
] |